Wednesday, January 16, 2019

[LABARAI] NAYI TIR GAMI DA ALLAH WADDAI DA RABA KAWUNAN JAMA'A DA SHUGABANNIN IZALA SUKAYI SABODA CHUSA KAI CHIKIN SIYASA

Na Yi Tir Gami Da Allah Wadai Da Raba Kawunan Jama'a Da Shugabannin Izala Suka Yi, Saboda Cusa Kai Cikin Siyasa -
Sule Lamido Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido ya zargi Kungiyar
Izala da amfani da addini domin raba kan Musulmi. 

Wannan ya biyo bayan umarnin da suka ba wa 'yan kungiyar da su zabi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

"Kuna da magoya baya a jam'iyyun siyasa,

 PDP, APC, APGA da

sauran su ku bar kowa ya yi ra'ayin sa ".

No comments:

Post a Comment