WANNAN FILM MAI SUNA (AMERICAN ODYSSEY) WANDA AKAYI DOMIN MATSALOLIN DAYAN KUNAN DUNIYA YAKE CHIKI NA MATSALAR YAN TA'ADDA MASU YADA CHEWA SU MUSULMAI NE KUMA SUNA AIKIN JAHADI NE AMMA KUMA
IDAN KA DUBI TA WATA SIGA ZAKAGA CHEWA DUK KARYA CHE KAWAI WASU KE SASU DOMIN SAMUN WANI CHI GABAN RAYUWAR SU KO SAMUN KUDI DOMIN SAMUN MA'ADANAI A WANI GEFEN KASASHEN DAKE DAUKE DA IRIN
WADANNAN MATSALOLIN SANNAN FILM DI YANA NUNI DA CHEWA AMERICA KEBADA SPONSOR GA DUK WANI DAN TA'ADDA DAKE YANKU NAN AFRICA
No comments:
Post a Comment