Tuesday, January 15, 2019

[LABARAI] KATSINA ZATA FARA SABULEWA RAGWAYEN WAKILAN MAJALISAR TARAYYA NA JAHAR WANDO A KASUWA

Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari ya
bayyana cewa daga wannan zabe mai zuwa,duk dan Majalisar Tarayya da aka zaba dagajihar Katsina ya je ya ki tabuka komai, to zaa yi masa kiranye ya koma mazabar sa.

Masari wanda tsohon Kakakin Majalisar
Tarayya ne, ya bayyana haka a lokacin
kamfen a Karamar Hukumar Kaita, a jiya
Talata. 

Sai dai kuma duk da haka, ya ce ya na da
yakinin cewa ‘yan majalisar jihar Katsina baza su je Abuja su dumama benci ba.

Masari ya kuma roki al’ummar da suka taruda kuma gaba dayan jihar cewa a yi APC sak.

No comments:

Post a Comment