Labari mai Dada da zuchiya daga INEC NIGERIA chewa ta kara wa'adin chika form dinta daga yau Ranar Monday 21-01-2019 I zuwa Ranar Friday 25-01-2019 dalilin su nayin wannan kari shine yawan mutanen da suka chika wannan shiri na Inec basu isa wadanda zasu aikin zaben Nigeria Gaba daga Dan haka shiyasa INEC sukaga gara su sake bude portal dinsu dan samun yawan mutanen da zasu iya yin wannan aiki chikin sauki saidai kuma sun rufe Zaben S.PS Ma,ana Supervisors .
Saboda su adadin da ake so ya chika Dan haka yan uwa Ku sanar da wannan Labari Dan yan uwa su karu Dan haka ga Link din Dan kar Ku manta
INEC NIGERIA
Wannan shine link sai Ku shiga don chika shi
Domin Shiga WhatsApp Group dinmu A dannah wannan link din
JOIN NOW
Domin Karin bayani sai a kira mu ta wannan number
+2347067878449
No comments:
Post a Comment