Sunday, January 20, 2019

[NETWORKS] YADDA ZAKA CHI BASHI KA KUMA KA GOGE SHI A MTN


KA taba ganin anchi bashin MTN kuma anki biya ?

Nasan Amsar ka  a,a che tau yau ga hanya mai sauki wadda zaka amshi bashin  MTN kaki biya

Bari dai muje mu fara abunda ya kawo mu  Na daya shine ka  tabbatar da chewa layin  da zaka  gogewa bashin ya kasanche yana tsarin MTN MPULSE yake idan kuma  baka daga chikin tsari tau ga yadda zakayi ka Shiga tsarin

MIGRATE TO MPULSE *344 *1# AND SELECT 1

2. GET MPULSE PIN
*344# SELECT 5 , SELECT 8
(INPUT SIM DETAILS , NAME, DOB , ETC)

3. Sai ka sa number din a chikin Child number kuma kaba number din#50 zuwa ga layin  da kachi bashin garai & dole me layin ya kasanche MTN MPULSE

*344*5*2*1*1# Wadannan sune Code din da zaka dannah kuna iya save dinsu ko Dan gaba

Abun ba wahala
Ku Sani : Idan kunyi zasu Debi naira hamsin #50

No comments:

Post a Comment