YADDA ZAKA SAMU DATA RUBI UKU GA DUK DATA DIN DA KASAYE CHIKIN SAUKI HAR NA TSAWON WATA UKU A LAYIN AIRTEL
Yadda zaka samu data mai train yawa a chikin tsarin Airtel ta hangar aiki da message watau SMS
Sannan tsarin yanada sauki sannan zaka iya yinsa ga sabon layi da kuma tsohon layi duka sunayi
Abunda zaka yi shine kawai kasa Layin ka chikin wayar sannan said ka tura Saki kamar haka
>> GET zuwa ga 141.
Daga nan zasu aiko maka da Sako chewa kayi nasarar shiga tsarin kuma sannan
>> Daga nan kawai kasa katin ka kona nawa kake son sawa
>> Sai dai kada Ku manta Duk katin #500 zasu baka 2.2GB Data ta hanyar wadannan Code din
>> *141*500# (valid for 14 days) 750mb x3 = 2.2GB + Tare da wasu yan kananan Kyaututtuka na Data
>> Ko na naira #1000 zasu baka 4.5GB
*141*1000# (valid for 30 days) 1.5GB x3 = 4.5GB + Tare da wasu yan kananan Kyaututtuka na Data
>> Ko kuma na naira #2000 Zasu baka 10.5GB
*141*2000# (valid for 30 days) = 3.5GB x3 = 10.5GB + Tare da wasu yan kananan Kyaututtuka na Data
Kada Ku manta kuyi turawa yan uwa Dan su karu Ba wahala abun.
A kullum farinchikin Ku shine farin chikin mu
Don Karin bayani a kiramu ta wannan Number
+2347067878440
Domin Shiga WhatsApp Group din mu sai a bi wannan link
JOIN NOW
No comments:
Post a Comment