Sunday, January 13, 2019

[AL-AJABI] SIHIRIN HANA AURE DA KUMA YADDA ZA'A MAGANCHE SHI

Kadan daga alamomin da mutum zaigane anyimasa sihirin da zai hanashi aure:

1. tari lokaci zuwa lokaci batare da samun sauki bakodakuwa anashan magani.

2. jin matsanancin kunci arai musamman daga la'asar zuwadare.

3. jin haushin duk wanda kuka fara maganar aure dashi.

4. Rashin ganin kyawun duk wanda ke da burin aurenk tare da ganin matsala ko aibinsa.

5. Rashin sha'awar auren kwata kwata.

6. Ciwon ciki

7.ciwon baya

8. yawan tinani

9. damuwa alokacin bacci.

HANYOYIN SAMUN WARAKA

1. Kiyaye salloli acikin lokaci.

2. Kauracewa sauraron wake wake.

3. Alwala kafin bacci tare da yin addu'oin shafawa jiki.

4. Sauraron ayatulkursy awaya koda sau uku a rana.

5. Alizimci karanta way'annan surorin kafin akwanta bacci:

-yusif

-Ibrahim

-mumtahanati

-Arrahman

-alamnashrah

Anakaranta arrahman acikin zuma adingashan cokali 4 a rana.

Anakaranta arrahman da ayoyin karshe na suratulhashri da'ayoyin warware sihiri sau 

7 atofa aruwa asha rabi ashafe
dukkan jikitda rabi

⇨Ayawaita maimaita 

ﻻﺇﻟﻪ ﺍﻻﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﻟﻪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻲ ﻛﻞ ﺷﻲ ﻗﺪﻳﺮ

Sau 100 arana.

No comments:

Post a Comment