Monday, November 19, 2018

[NETWORK]  Yadda Zaka Sami Free Data MTN 1900mb A Kowani Layi

Aslm Kamar Yadda Wasu Ke Yawan Kirana A Waya Dangane Da Wani Tsohon Posting Da Mukai
Akan

Yadda Zaka Samu Free Data   A Airtel 350Mb A 9Mobile 500mb A MTN 1.5gb a Glo 350mb

Tabbas A Wannan Lokaci Mutane Da Dama Sun Samu Wanda Daga Baya Kuma Sai Suka Rufe Wannan Hanyar

Sun Rufe Wannan Hanya Ne Dalilin Sauya Tsare Tsaren Dasukai Zuwa Wani Hanyar Daban

Idan Baku Manta Ba Wancan Hanyar Duk Wanda Yayi Sabon
Register Dent30 or Dent50

Ne Suke Badawa Wanda Yayi Daidai Da Datar Airtel 350mb idan 9Mobile Ne 150mb Glo 300mb

MTN 30mb
Nasan Haka Tsarin Yake Idan Wanda Suka Tabayi Basu Manta Ba

A Yanzu Haka Tsarin Da Suka Fitar Yana Da Kyau Domin Sun Kara Dent Na Sabon Register Zuwa Dent302

Wanda Zaka Iya Cire Data Sosai Da Ita


Wanda Idan Kai Invited Na Friends Dinka Zaka Samu Dent Mai Yawq Dazaka Cire 1.5Gb a MTN ka

Kuma Wlh Duk Kyauta Ne Ba, a Bukatar Sisin Kobon Ka

Abinda Zakai Kawai Shine Ka Tabbatar Kana Da Android Daga

Version 5 zuwa sama da haka

Amma banda waya mai Version 4
Sannan Wajen Yin Register Zaka Iya Amfani Da Layin MTN Ko AIRTEL GLO 9MOBILE

Amma Ka Tabbatar Layin Dazaka Bude Yana Cikin Wayar

Saboda Zasuyi  Verification Code Ne Ta Hanyar Kiran Wayar A Take Zaiyi
Automatic Zai Bude

Sannan Karka Manta Idan KaBude Da Wani Layin Wajen Cire Datar Ka Baka Da Matsala Zaka Iya Sa Layin Da Kaga Dama Kamar Su


9MOBILE GLO AIRTEL MTN
Sai ka shiga nan kai Download Wannan App din

Download App Here

Wajen Yin Register ka zavi Manually

Bayan Ka gama Reg Zasu baka kyautar Dent 302

Sai ka Dawo Main Menu Kai

Kuba Sunan Layin Da Kakeso Ka Tura Datar Zaka Ga
Su

MTN AIRTEL 9MOBILE GLO

Duk Wanda Yayi Basu Bashi ba Ka Min Whatsapp +2347067878440

Karku manta kushiga nan Domin Download app din
Shiga Nan


No comments:

Post a Comment