Saturday, October 20, 2018

[SIYASA] Gwamnan Jihar Anambara Willie Obiano Yace Shugaba Buhari Yana Kyawawan Ayyukan Alheri A Najeriya




A kalaman gwamnan jihar ta Anambara yace:

“Shugaba Muhammadu Buhari na kowa ne. Shi ba kamar sauran shugabanninbane dake hana wasu gwamnonin hakkokin jihohinsu domin kawai ba sa jam’iyya daya da su”
Kalaman Willie Obiano
Gwamnan Jihar Anambara Kenan.
#Rariya

No comments:

Post a Comment