A nan, Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i ne a lokacin da ya ziyarci garin Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru inda aka yi kazamin rikici tsakanin wasu matasa wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da hamsi.#Rariya
No comments:
Post a Comment