Sunday, August 12, 2018

[SIYASA] MUTUN MILIYAN DAYA IRIN SU ADAM OSHIMOLE BAZASU IYA CHIRENI A KUJERA TA BA - BUKOLA SARAKI




Mutum Milyan Guda irin Oshomole bazasuiya cireni daga
Shugabancin majalisaba inji Bukola Saraki.
Adams Oshomole yabi duk yarikice ya rude yana Sambatu akan
Shugabancin Majalisa wanda Oshomole tabbas ya jahilci Tsari da
dokoki na Majalisa....Inji Saraki.
Idan har Oshomole yana da yadda zayayi to yayi kokari yahada kan
Sanatocin Apc Yagani idan Zaiya harsusamu Kashi Biyu na majalisa
su tsigeni akan doka. .Inji Saraki.
Babu wani munafunci da kulle kulle da Oshomole Zaiyi Ya Cireni
akan Mukamina sai abunda Allah yayi Inji Saraki.
Oshomole Yakamata yanemi sauran Sanatocin da suka ragema Apc
domin yasamu tarihin yadda akayi mukamai na majalisa tun
ajamhuriya ta Biyu zuwa yanzu Jamhuriya ta takwas domin
Oshomole nabukatar wankin kwakwalwa. Inji Saraki.
Daga Jaridar Thisday. Live.





No comments:

Post a Comment