Sunday, August 12, 2018

[SIYASA] ANYI BIKIN KONA TSINTSIYA A JAHAR KANO


ohon Shugaban APC Na Jihar Kano Ya Jagoranci Kona Tsintsiya
A Kano
Daga Lawan Ado Muhammad Bachirawa
Tsohon zabababen shugaban jam'iyar APC kuma rAPC na jihar Kano,
Umar Haruna Doguwa ya jogoranci dubban matasa bikin kona
tsintsiya karkashin jagoranchin Jibrin Muhammad Usman Meku a
mazabar Gano dake jihar Kano.





Mun samu labarin bikin kona tsintsiya daga wani wakilin mu dake garin kano inda yake sanar damu chewa shugaban APC na kano shine ma ya shirya taron

Danna Nan Domin Shiga Whatsapp Group Namu

No comments:

Post a Comment