Sunday, August 12, 2018

[ANDROID ZONE] SABUWAR HANYAR SAMUN KUDI A NIGERIA MAI SUNA PALMCREDITS

Wannan hanyar dae kusan inche mafiyan mu munsan hanyar Amma waje aiki da bashi muka sani tau yanzu sun kawo muna wani tsari wanda zai kawo maka kudi masu yawa kuma kyau ta che kamar dai yadda kuka gani yanzu a wannan hoton ga #2520 sannan kudin zaka iya recharge din wayar ka

Sannan Akwae link din da suke baka wanda da kayi register zasu baka 120 idan kayi kawae ka sauke apk dinsu zasu turama kudin ka a layi ka


Kamar dai yadda kuka gani nan duk kudin dana tura a wayana ne kuke ganin transaction dina sannan ba jira kana turawa 2-3 minuts zakaji text kudin ka sun shiga

Domin karin bayani a kiramu ko ayi whatsapp damu ta wannan Number +2347067878440

Ku mora lafiya

No comments:

Post a Comment