Wednesday, February 7, 2018

[KANNYWOOD] HOTUNAN YADDA JARUMAN KANNYWOOD SUKA KARRAMA SHUGABAN HUKUMAR TACE FINA- FINAI A JIHAR KANO

A sakamakon yaba wa da karamcin da gwamnatin jihar
Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar
Ganduje ke yiwa jaruman shirya fina-finan hausa na
kannywood, kungiyar jaruman ta karrama wani shugaban
hukumar tace fina-finai na jihar.
Gusauloaded ta samu wannan labari ne A wajen Arewafaz A inda Arewa faz ta fahimci cewa, kungiyar jaruman kannywood
karkashin jagorancin Alhassan Kwalli, ta karrama shugaban
tace fina-finai da dabi'u na jihar Kano, Mallam Ismail
Na'abba Afakallah
Shafin jaridar Rariya ya ruwaito cewa, baya ga Alhassan
Kwalli, sauran shahararrun jaruman da suka halarci taron
karamcin sun hadar da; Ali Nuhu, Nura Hussain, Isa A. Isa,
Lawal Ahmad, Baba Karami da sauransu.


No comments:

Post a Comment