Wednesday, January 24, 2018

[ANDROID] YADDA AKE GYARA MATSALAR RASHIN BAYYANAR ALAMAR E, KO H IDAN AN BUDE DATA A WAYAR ANDROID


Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci kamar de yanda kuka sani akwai masu fama da irin wannan matsalar na Rashin bayyanar alamar nan ta data wato E ko H idan an bude data na wayan zakuga data ya nuna ya budu amma alamar E ko H din sai yaki fitowa ka Rasa inda matsalar take sabo da komi a sette yake,ita irin wannan matsalar yawanci tana faruwa yayin da akayiwa waya Restore wasu wayoyin kuma haka kawai lokaci guda sai wayan ya dena nuna alamar data din wasu kuma mutun ya sayosu ahaka musamman masu sayan waya second hand koma de minene yanzu insha Allah yanzu zakayi solving din matsalar inde kana biye da HausaTricks sabo da haka ga yanda zakuyi domin gyara wannan matsalar
|
|
|
|
|
|
Da darko kaje "Settings" na wayarka saika shiga "More" sannan ka shiga "Mobile networks Name" saika za6i "Access point" idan ya dubu daga kasa zakaga alamar + saika danna kokuma kawai ka danna Option na wayarka saika shiga "New APN" idan ya bude saika setashi kamar haka, to amma ko wane sim akwai yanda nasa yake sabi da haka zan baku setting na dukkan layukan dan haka ga yanda zaku seta:-
.
.
.
.
.
<====MTN SETTING====>
,
Name: MTN
.
APN: web.gprs.mtnnigeria.net
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.199.212.002
.
Port: 8080
.
Username: web
.
Password: web 
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 30
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
.
.
.
<====AIRTEL SETTING====>
,
Name: AIRTEL
.
APN: internet.ng.zain.com
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 172.018.254.005
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 20
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
.
.
.
<==ETISALAT/9MOBLE SETTING====>
,
Name: ETISALAT
.
APN: etisalat
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.071.170.005
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 60
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
.
.
.
<====GLO SETTING====>
,
Name: GLO
.
APN: gloflat
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.100.098.022
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 50
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
.
.
.
Yauwa da zarar kayi setting kamar haka to shikkenan sai ka bude data dinka kaga ikon Allah nan take zakaga alamar nan ta E ko H ta bayyana idan kuma bata bayyanaba to saika kashe wayar sannan ka kunna nan take zata bayyana insha Allah shikkenan sai kuci gaba da amfaninku,
.
Pls ku dinga gayyato mana abokanku zuwa wannan shafin domin koyan abubuwan kimiya da fasaha tare da solve na kowace irin matsalar wayar android java symbian da sauransu
.
Domin karin bayani 07067878440

No comments:

Post a Comment