Saturday, January 20, 2018

[Airtel] Yadda zaka samu kyautar 1000bunus tare da 100mb a kan naira 100 kacal a layin Airtel



Abin babu wuya kawai ka danna *241# sannan kayi select da 1 shikkenan zasu dauki naira 100 su baka 1000 tare da 100mb 500bunus zaka kira Airtel to Airtel 500 kuma zaka kira All network ammafa ku sani ba kowane sim ne yake yiba sai 20x domin duba bunus din sai a danna *223# 

No comments:

Post a Comment