Ko yaya zata kasanche da Sallau da Dan tani kuma a wani gefen ko yaya zata kasanche da tani da malam ayuba. Sannan ko yaya zata kasanche da badaru da mahaifin sa akan sana'ar da zaiyi sannan a wani gefe ko yaya zata kasanche da Hafsatu kayi nayi da malam ayuba sannan a wani gefe ko yaya zata kasanche da madam gloria a kyauta dillaliya
Sauke dadin kowa sabon salo kashi na 37
No comments:
Post a Comment