Friday, February 2, 2018

[Tutorials] Yadda Zaka Karawa Wayar Ka Gudu Wajen Browsing

[Tutorials] Yadda Zaka Karawa Wayar Ka Gudu Wajen Browsing

Da farko dae abunda zakayi kaje Playstore ka dauko MTK Engineer Sannan sai ka bude shi Zakaga Wannan Sai ka danna Mtk Settings Kamar yadda na Zagaye shi


Bayan nan sai ka shiga nan wajen inda kaga na zagaye da jar maka


 Bayan wannan sai kayi tick din wannan akwatin


Bayan kayi tick din akwatin zakaga  ya fito kamar haka


Shikenan yayi sai kayi rebot din wayar ka zakaga browsing speed dinta ya karu



Shikenan domin karin bayani a tuntubemu a wannan number

07067878440

No comments:

Post a Comment