Abin babu wuya da farko ka tabbata kanakan tsarin MTN beta talk idan kuma baka ciki saika dannan *123*2*6# domin shiga tsarin bayan ka shiga tsarin to yanzu saika loda katin 100 xasu
baka bonus 250 to sai ka danna
*567*108*1# zasu ce maka sun
dauki #50 sunbaka #125+5mb
saika sake danna *567*108*1#
nan ma zasu sake daukar #50 su sake baka #125+5mb kaga idan ka hada da bunus din da suka baka lokacin dakasa katin kudinka
sun kama #500 kenan to zakaita kira har tsawon minti 19 sannan kuma da data 10mb data zaiyi expire tsawon 1week wato sati daya kenan.
.
Allah ya bada sa,a
No comments:
Post a Comment