Saturday, February 3, 2018

[DADIN KOWA SABON SALO] SAUKE DADIN KOWA SABON SALO KASHI NA 38


Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ai sa a gab aba. SALLAU ya fada cikin rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare shi. STEPHANIE na cikin tsaka mai wuya, ko ya matsayinsu da NASIR dan MAL. HASSAN? An sace ‘yar KAMAYE, bamu san me zai biyo bay aba. Mutanen sun sako salon shiga watakil da sabon salon yin aika-aika, a yayin da ZAYYAD ya bayyana.

Download

No comments:

Post a Comment