Saturday, February 3, 2018

[DADIN KOWA SABON SALO] SAUKE DADIN KOWA SABON SALO KASHI NA 39Dadin Kowa mai dauke da chakwakiya iri-iri. Wane laifi Malam Nata'ala ya aikata ake nemanshi a ofishin 'yan sanda? Delu Chogal ta kai Malam Kabiru gaban alkali. Yaya zata kare tsakaninsu? A biyomu a sha kallo

Download

No comments:

Post a Comment