Friday, January 25, 2019

[TUTORIALS] YADDA ZAKA SAMU KUDI SAMA DA ₦11000 A NNU INCOME




Inayi Ma Dukkan Maziyarta Shafina Barka Da Wannan Lokaci
A Yau Nazo Muku Da Cikaken Bayani Dangane Da Yadda Tsarin
NNU Income

Duk Da Nasan Wasu Da Dama Sun Dade Da Sanin Wannan Platform
Din Toh Amma Basu San Yadda Tsarin Yake Ba Da Kuma Yadda Ake Tara Kudi

A Kwana Ki Qalilan Mutum Ya Tara Samada 10k

NNU Income Platform Na Kasuwanci Da Zirga Zirgan  Yanar Gizo Wanda Yen Kasuwa Ke Bada Hajarsu A Tallata Ko Kaima Kabada Taka Su Tallata Idan Ka Biya Su
Tareda Karanta Labarai ( News )


Sannan Sun Bude Wani Sashi Wanda
Wanda Mutane Zasu Riqa Samun Wasu Yen Chanji
Wanda
Zakai Register Dasu a N1600


Wanda Zaka Dinga Samun Kudi Ta Hanyoyi Kamar Haka

Share Post Zuwa Facebook Timeline Ka

N500 ko N100

Sannan A Cikin Shafin  Akwai

Post Sama Da 50k

Duk Post 1 Idan Ka Bude N2

Sanna A Kullum Zasu Riqa Baka Kyautar N50

Idan Kuma Kai Invite Abokinka Zasu Baka N1000


BAYAN NAN AKWAI WASU HANYOYI DA ZAN NUNA MUKU WANDA A CIKIN KWANA2 ZAKA IYA HADA 10k

Batare Da Na cikaku Da Zance Ba Idan Kana Sha,awar Wannan Hanyar

GA YADDA AKEYIN REGISTER

Idan Kana Bukatar Register

REGISTER NOW


Bayan Ya Bude Zakaga

Form Da Zaka Cike

Sune Kamar Su



First Name:


Last Name:

Phone Number

Email:
Account Username:


Password

Confirm Password:


Refferal: Babsonjanyau1


Ka Tabbatar Ka Cike Komai Daidai


Sai Kuma Shin Ta Yaya Zaka Biya Kudin?

Akwai Hanyoyin Biyan Kudin Sunkai3

Akwai

Paystack
Akwai Counpon


Sannan Ko Wanne Akwai Banbanci


Paystack

Shine A Salin Hanya Mafi Sauqi Wajen Biya Sannan Wanda Kana Biya A Take Account Dinka Zai Budu Ka Fara Tara Kudi Dashi



Coupon

Kuwa Sai Kayi Contact Admins

Sun Baka Account Number

Ka Tura Musu Kudin Sannan Su Baka

Wasu Codes Da Zaka Saka Account Din Ya Fara Aiki


Wannan Shine Banbanci

Su

Amma Gasky Biya Ta

Paystack Yafi Sannan Nafi Yarda Dashi Saboda Mafi Yawan Account Na Dana Bude Da Wanda Na Budewa Wasu

Ta Nan Nabude Su



Sannan Kasani Dole Saika Biya Account Dinka Zai Budu Domin Tun A Wajen

Cike Form Na

Register Zasu Nuna Maka

Ka Zabi Hangar Da Zaka Biya N1600

Din

Idan Zaka Biya Ta

Paystack

Saika

Zabi Paystack




Saika

Tava


Make Payment

Saika
Tava

Click Here To Pay With Paystack

Zasu Nuna Maka
Kamar Haka


👎👎👎👎👎👎👎

💳 Card

🏦 Bank

737 GBT737


Visa QR

Wannan Sune Hanyar Da Zaka Biya Su


Idan Kanaso Ka Biya Da

Card
Wato
ATM Card


Dinka

Saika Shiga
Card

Kasa
Numbres
Dake Jikin Card Ka
Da Expre

Date


Idan Kuma Bank Ne

Saika Shiga

Bank

Zasu Nuna Maka Wajen Da Zaka

Zavi Bank Ka Tura Musu Kudin


Idan

Kuma

Kanada

GT Bank

Saika Shiga

GTB

Wanda Anan Take Zasu Baka

Wasu Codes Da Zakai Dial

A Sim Daka Bude Account Saikai Submit

Zasu Cire Iya N1600
Anan Take Zaiyi Automatic

Ya Bude

Haka Shima

Idan Ka Biya Ta Card

Note: Nasan Da Yawa Zasuji Tsoron Saka Card

Nasu

Wannan Company Ba Macuta Bane Sannan Basa Cire Kudi Samada N1600
Na Register Farko

Sannan Bawai Nan Gaba Zasu Qara Zuwa Su Cirema Kudi Bane


Zaku Iya Bincike Ko Ku Tambayi Wanda Suke Harkar Yanar Gizo Ko

Ma Aikatan Bank
Ku Akan
NNU Income

Domin Ku Tabbatar


Bayan Kayi Nasarar Yin

Register

Sai Kuma Ta Yadda Zaka Tara Kudi
Cikin Sauri
Idan ZaKai Share

Post Dinsu Zuwa Facebook

Saika Shiga
Sponsored Post
Wannan Na Fada Muku Nawa Suke Badawa Tun A Farko


Sai Kuma
Invite Friends
Ka
Saika
Shiga
Refferal Link

Anan Ne Zasu Baka Link Da Zakai Share
A
Facebook Whatsapp Tweet
Insta
Da Sauran Su

Shima Dai Na Fada Muku Nawa Suke Badawa
Saikuma
TRICKS Da Zakai Wanda Yafi Kowanne

Saurin Tara Kudin

Kabi Wannan Matakan

Da Zan Baku Da Kya


Dafarko Kashiha
Ka Shiga
Ta Opera Ne Domin Dashine Ake Wannan Cheat Din
Saika Shiga Nnu
Din Kai Login
Ka Sake Shiga


My Account
Bayan Ya Bude

Zakaga


Front Page

Zaka Gansa Kamar haka




saika Shiga


Bayan Ya Bude
Zakaga


Post Da Yawa
Saikai Qasa

Sosai

Kaje Wajen

Post Da Kagan Su

Masu

Time
Kamar Wannan
👎



Daga Nan Ka Haukan Post Din Saika
Danne Zai Nuna Maka

Open in new tab
Kamar Haka



Duk Saika Dinga Binsu

Kana Musu Haka

Kamar Yadda Kaima Na Farkon Nan

Wannan Tricks Din

Shine Kadai Hanyar Da Ake Saurin Tara Kudi Masu Yawa
A

NNU Income


Domin Da Wannan Hanyar Na Tara Kudi Samada 30k
Wlh
Kuma Na Tabbatar Da Wannan

Hanyar Buguda Kari

Wannan Platform
Din Suna Biya Babu Wata Matsala

Indai Ka Tara

Sannan Kasani Zaka Iya Cire Kudin Ne

Idan Yakai

Dubu Biyar N5000

Zuwa Sama Da Hakan


Yanzuma Sun Fitarda Sabon Tsari
Wanda Kana

Cashout

Kudin Ka Zai Shigo Account Kana Bank

Cikin 24hrs


Wannan Shine Cikakken Bayani Akan Yadda Ake Register Gamida

Tara Kudi Nanda Nan
Ina Fata Kun Fahimci
Wannan Bayanin

Dana Muku Sannan Ina
Fata Allah Bada Sa, a

Sannan Wannan Platform Din
Ga Masu Sha, awar

Gwadawa Ne
A Madadin Ka Dinga Bava Datar Ka A Chat

Idan Ka Qaru Da Wanna Darasi

Zaka Iya Share Domin Wasu Su Amfana

Domin Shiva WhatsApp Group Din Mu Sai Ka Danna Join Now

JOIN NOW

No comments:

Post a Comment