Thursday, January 24, 2019

[HAUSA HIP-HOP] SABUWAR WAKA DAGA YABOUR MAFIA TARE DA FIRE FLAMES
Wannan Sabuwar Waka Che Wadda Ta Samu Mixing Mai Kyau Daga Domasto Wadda Manyan Mawakan Hip Hop Daga Jahar Sokoto Suka Yita Masoyan Su Da Kuma Jindadin Na kusa Dasu Wakar Dai Ta Sami Mawaka Kamar Shaphy Yabour Tare Da Mr Yung K Sannan Da Eminent Shima Daddo Ba'a Barshi A Baya Ba Wakar Ta Tara Manyan Mawakan Ne  Inda Sukayi ma Wakar Suna AWUDA Wakar Tayi Dadi Sosai Amma Kada Na Chikaku Da Surutu Ga Wajen Da Zaku Sauke Wakar Nan


Download NowDomin Shiga WhatsApp Group Din Mu Dannan Join

JOIN NOW

No comments:

Post a Comment