Saturday, January 19, 2019

[LABARAI] YADDA ZAKA YI REGISTER DIN AIKIN ZABE WATAU INEC DA KANKA CHIKIN SAUKI



[LABARAI] YADDA ZAKA YI REGISTER DIN AIKIN ZABE WATAU INEC DA KANKA CHIKIN SAUKI


Abun zaka shine ka tabbata chewa kana da Google chrome ko Firefox Dan su wadannan browsers din sunfi sauri wajen irin wadannan ayukkan ba Yan ka tabbata kana Daya Daga Chikin su sannan ka tabbata kanada Email account Wanda Ke aiki Dan dole sai da Email account sannan sai ka shiga wannan link din

INEC NIGERA

Idan ka shiga ya bude sai ka Duba dakyau zakaga wurin da zaka zabi abunda kake so ka Zama idan Kai Dan makaranta sai ka zabi Assistant Presiding Officer idan Kuma Kai ma'aikachi neh sai ka zabi Presiding Officer .

Sai kaje kasa zakaga wajen da zaka zabi ma'aikachi ko Dan makaranta Domin Zaben ma'aikachi sai ka zabi Staff Of MDAS.

Domin Dan makaranta Kuma sai ka zabi Penultimate Student Of Idan Makarantar ta State Che kaduba da kyau zaga Wajen ta State data Federal sai ka zaba  sai kaje Kasa Verification Code da zasu nuna ma a Kasa Daga Nan zasu ma text ta Email love Kuma su nuna ma Kasa Password Tau kusani Dole Password dinka sai ka sa Alphanumeric Abunda nake nufi numbers da Haruffan Hausa sai ka had a super Daga Nan zasu baka inda zakasa sunan ka da garin ku

Da inda kake Zama sannan da bankin da kake da account number dinka

Daga Nan sai wajen da zaka sa hoto  sannan Kayi Printing din Acknowledgement Slip dinka Shike Nan ka kammala

Domin Karin baya Ni

+2347067878440

Domin Shiga WhatsApp group Dinmu Don samun Sababbin abubuwa masu amfani

JOIN NOW

No comments:

Post a Comment