Abinda Ya Hana Halima Atete Yin Aure .
Halima Atete Jaruma Ce Ta Kannywood Wacce Ta
Fito A Fina-finai daban-daban A Kannywood Irinsu Dakin Amarya Da Sauran Su.
Wani Abin Mamaki Da Ya Faru Wanda Ya Kawo Magana Sosai a Shafin Sada Zumunta Akan Maganar Cewa Baza Ta Yi Aure Bah.
Jarumar Shekarar Ta 29 A Duniya Amma Ta Bawa Wani Mabiyanta Na Instagram Amsar Cewa A'a Daya Ce Mata Shin Zata Yi Aure.
Wasu Sunce Shin Ko Kudin Da Take Samun A Kannywood Yasa Ta Manta Cewa Yakamata Tayi Aure..
Wasu Kuma Sunce Ta Sa Hankali Ta Gabaki Daya Akan Siyasa Shiyasa Amma Wasu Sun Fadi Cewa Killa Ta Bawa Mabiyanta Kawai Amsa Ne Irin Na Wasa Duk Da Itace Tace A Tambayeta Komai.
No comments:
Post a Comment