Adikon Zamani Shirin ya tattauna ne da Hajiya Ummulkhair Muhammad da ke da wata gidauniya a Lagos da ke tallafawa almajirai da mata musamman wadanda suka rasa mazajensu da kuma zawarawa.
Gidauniyar mai suna Ummulkhair Foundation na taimaka wa ta hanyoyi daban-dadan domin tabbatar da ganin almajira da matan da suka rasa mazajensu sun samu saukin rayuwa.
Sulhunta ma’aurata da wasu matsaloli na rayuwa da koyar sana’oi n hannu na daga cikin taimakon da cibiyar ke bayar
wa
No comments:
Post a Comment