Wednesday, January 16, 2019

[ANDROID ZONE] YADDA ZAKA GA MESSAGES DIN DA AKA TURO MA KUMA AKA GOGE SU BA,A KASAKE GANISUAssalamualaikum Da yawa mutane Suna ta damun mu yadda zasuyi suga messages din da ,aka tura Kuma aka Goge su Tau ALHAMDULILLAH wannan Abu ne Mai sau ki abunda ake nema sune

1- Ways Kirar Android

2- Notisave 

3- Sae Data

 Idan ka kammala wadannan gaba Daya Tau sai ka dannan wannan Download din sai ka sauke Zallar Video akan Yadda zaka had a su

Download Video

Don Karin Bayani a kirani +2348086360473

No comments:

Post a Comment