Friday, January 11, 2019

[FOOTBALL] SHUGABAN YAN WASA NA LIVERPOOL YANA SHIRIN DAUKE DAN WASAN BAYAN DA MANCHESTER UNITED SUKE NEMA TUN SHEKARAR DATA GABATA


Shugaban Yan wasan Liverpool Dai Yana so ne ya Samu maimakon Dan wasan sa Mai Suna Dejan Lovren Shine ya hango Dan wasan baya Kalidou Koulibaly Wanda man utd suka dade Suna Neman tun kamin su Kori tsohon shugaban koyar da Yan was a Mourinho sannan Dai Dan wasan Kalidou Koulibaly yanzu halin da ake chiki a serie A ba Dan wasan bayan Daya kaishi ko waye shi dalilin dayasa yanzu manyan kungiyoyi Ke neman sayan sa kenan Kamar su Real Madrid da Manchester United da Liverpool kenan

No comments:

Post a Comment