Friday, January 11, 2019

[SIYASA] BUHARI YA GAZA, YAN NIJERIA KU ZABI ATIKU 2019 – FATI K.K YAR FIM

Ya Zama Dole Buhari Ya Sauka Daga Mulkin Kasar Nan Domin Muna Bukatar Shugaba Mai Cikakken Lafiya. Wanda Kuma Zai Kare Lafiya Da Dukiyoyin Al’umma.

Jarumar ta kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya da su zabi Atiku Abubakar a yayin zaben 2019 domin samun ingantaccen shugabanci.

No comments:

Post a Comment