Masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara sun sako 'yan matan nan tagwaye da suka sace a watan jiya.
Anyi nasarar anso sune Bayani Anbiya masu Garkuwa da mutanen Naira Million Goma Sha biyar Watau 15 Million Naira
Wannan Labari Dai Ya Samu Neh Daga Daya Daga Chikin Abokan Yayun Su Mai Suna Usman Iliyasu Janyau
Sai Dai Ya Che Ba' a Sako Yar Uwar Su Ba Wadda Aka Kama Su Tare Ba A
Wani Gida Da Ke Garin Dauran.
A Tsakiyar Watan Jiya Ne Dai Aka Sace Tagwayen Yan Matan Ana Dab Da Lokacin Aurens
No comments:
Post a Comment