Thursday, February 15, 2018

[SIYASA] SIYASA KO RAININ HANKALIN TALAKAWAN NIGERIAGangar Siyasa ta kada ko wane dan Siyasa ya fara yin abunda zai sashi shiga chikin talakawa dan suga yana kaunar su amma banan gizo ke saka bah dan talakawan Nigeria sun Waye Bana babu Sak chan vhanta zasu zaba.

Indai aka ce zabe ya gabato zaka dunga ganin Drama kala kala daga
wajen yan siyasa, wani Senator kenan ke kwalkwalar ruwan Rijiya a
mazabar sa.

No comments:

Post a Comment