Thursday, February 15, 2018

[LABARAI] RUNDUNAR SOJOJIN NIGERIA SUNYI ALKAWALIN TUKUICHIN NAIRA MILIYAN UKKU GA DUK WANDA YAKE DA BAYANAI AKAN INDA SHEKAU YAKERundunar Sojan Nijeriya ta sa tukuicin Milyan Uku ga duk Wanda ya bayar da cikakken bayani game da inda Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau yake.


Wannan wata dama ce na zama Miloniya

No comments:

Post a Comment