Monday, February 19, 2018

[SIYASA] FATI MUHAMMAD TACHE BUHARI YA GAZA GYARA NIGERIA



Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada,
Cewar Fati Muhammad

"Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar

Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don
mun fadi ra'ayinmu a kansa?

"Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar
albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama", inji Fati Muhammad.

No comments:

Post a Comment