Saturday, February 10, 2018

[NETWORKS-MTN] SABUWAR HANYAR DA AKE FITA DAGA KO WANNE IRIN TSARUKAN MTN IDAN SUNA DAUKAN MUKU KUDIKamar de yanda kuka sani akwai hanyoyi masu yawa da akebi
domin fita daga tsarukan mtn na daukan kudi to saide wasu
hanyoyin koda ka fita bazasu denaba domin kuwa wata hanyar ba
daya bace da wata ko wanne tsarin cire kudi akwai hanyar fitarsa,
to shi wannan post nawa zai koyar dakai yanda zakaga duk
tsarukan da kake ciki wanda ta dalilinsu ake cirema kudi, haka
zalika wasu lokutan har kiran custormer care ake domin su fitar da
mutum to amma hakan saiya gagara saide kaji sun baka wasu
lambobi suce ka danna to kuma koda ka danna wannan lambobin
wani lokacin sai kaga ba,ayi daceba, to yanzude ga yanda zakuyi.

Da farko ku danna *447# bayan kun danna wannan lambobi
zakuga sun nuno muku wasu Rubutu to kawai kuyi Replay da
number 7 sannan ku sake Replay da number 3 sannan ku sake
Replay da 1 shikkenan da zarar kunyi haka zakuga sun nuno muku
dukkan tsarukan da kuke ciki to wannan tsarukan da kukaga gani
sabo dasu ake cire muku kudi dan haka domin fita daga dukkan
tsarukan saiku dinga bi kuna Replay da number da tsarukan suke
ciki misali idan kuna 1 mtn collertune to sai kuyi Replay da 1 haka
sauranma duk da lambobinsu zakuyi Replay, da zarar kun gama
shikkenan kun fita insha Allah,.

Allah ya bada sa,a

Domin Karin Bayani 07067878440

No comments:

Post a Comment