Thursday, January 10, 2019

[NETWORKS] YADDA ZAKA SAMU DATA A LAYIN AIRTEL A KYAUTA


Wannan tsari dai mun gwada shi Kuma dae Yana aiki 100%

Kada Dai in chikaku da surutu

Sannan tsarin ba kowa yake yima aiki ba kada ka gwada basu baka ba kache munyi ma karya

Sannan wannan tsari dai andade Ana aiki dashi sai Dai Yana dawowa Yana daukewa

Tau ALHAMDULILLAH wannan karo Kam ya dawo Masha Allah Kuma mun gwada Yana aiki

Amma na masu Airtel Neh

Da farko ka dannah wadannan code

*141*13*200# zasu baka 200 data kyauta

*141*13*100# 100MB zasu baka 100 data kyauta

*141*13*50# zasu baka 50 data kyauta

*141*13*1# zasu baka 1 data kyauta

Idan sun baka ga Yadda zaka yi checking balance naka nan

Idan Kan dannan *140# zasu turoma ita ta sako na message Idan Kuma ka Danna *223# zaka ganta neh

Mai Neman Karin Bayani

A Kira
+2347067878440

No comments:

Post a Comment