Friday, January 11, 2019

[LABARAI] IDAN HAR YAN NIGERIA SUKA ZABE NI ZASU ZAMA MASU KUDI - INJI ATIKU

'Yan uwa na maza da mata na yi maku alkawari, idan ku ka
zabi PDP zan dawo maku da aikin da kuka rasa, zan samar
maku da ayyukan yi, sannan zamu bawa wasu daga cikin ku
jari domin yin kasuwanci, a taikace kowa zai zama mai kudi
idan na hau mulki"No comments:

Post a Comment