Wednesday, November 14, 2018

[ MTN NG ] YADDA ZAKA SAYE DATA MAI YAWA CHIKIN KANANAN KUDI A MTN


MTN Deal: Yadda Zaka Sai Datar MTN 335mb A Kan N100
Tareda 1gb akan N200 Da 4GB Akan N1000
Shin Kunada Labarin Wannan Promo Na MTN

Ta Yadda Zaka Sai Data Mai Sauqin Gaske
Domin Kuwa Zaka Iya Siyan 1gb akan N200 Tareda 4GB Akan N1000

Abuna Farko Da Zaka Farayi Shine Kayi Addu, ar Allah Yasa Layin Ka Yana Cikin Wadanda Zasuyi Domin Ko Ba Kowani Layi Ne Yakeyi Ba 

Sai Ka Dial *131*65#

Zaka Gansu Dana N100 subaka 335mb valid 3days 1gb N200 valid 1week 4gb N1000 valid 1month Amma Ka Tabbata Ka Gwada Codes Din Kafin Kasa Kudi Domin Na Fada Muku Ba Kowani Layi Yakeyi Ba Idan Ka Gwada Sunce Maka Insufficient Balance

To Kayin Ka Zaiyi Idan Kuma Sukace

You Are Not Eligible For This Offer

Toka Haqura Layin Bazaiba Amma Idan
Insufficient Balance Ne Zaiyi Saika Zabi Wanda Zaka Iya A Cikin Deal Din Fatan Sa,a Kuyi Share Domin Wasu Su Qaru


Domin Karin Bayani

+2347067878440

No comments:

Post a Comment