Tuesday, October 16, 2018

[TUTORIALS] YADDA ZAKA KIRA LAMBAR DA AKA SAKA A BLACKLIST BA TARE DA ANCHIREKA BAKamar yadda kuka sani idan har aka sanyaku a
black list to babu damar kiran wannan number
koda kun kirakwa xaku tarar da taki shiga sabo
da haka yanxu Gusauloaded xai baku sirrin da
xaku kira wannan number da aka saku a black
list abin babu wuya kawai ku sanya wannan
number a farkon number da aka saku a black
list din #31# sannan saiku sanya number wato
kamar haka #31#07067878440 sannan ku
antaya kira insha Allah xakuji kiran ya shiga
Asha shagali lpy

Domin karin bayani a Kira Mu
Anan
+2347067878440

No comments:

Post a Comment