Saturday, October 20, 2018

[SIYASA] INA DA TABBAS TALAKAWA ZASU SAKE ZABATA -SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI
INA DA TABBAS TALAKAWA ZASU SAKE ZABATA Nine kadai zan iya biya muku Bukatar ku ,kada kuzabi Azzalumai kusake zabar mu karo na biyu zan Baku Mamaki wajan sauQaQa muku Rayuwa , Zamu samar da wutar lantarki Babu daukewa zamu sakko da farashin manfetur kada kuzabi Azzalumai wayanda suka jefa talakawa cikin matsin Rayuwa tsawon shekara 16 masu karatu zaku sake Zabar shugaba Buhuri a 2019 kuwa ????

No comments:

Post a Comment