Saturday, October 20, 2018

[NURA M INUWA] Nura M Inuwa -Hafeez (Official Audio)





Sabuwar wakar Nura M Inuwa ta cikin fim din Hafeez wanda kamfanin Maishadda Investment suke shirya hade da babban mawaki umar m shareef da kuma jarumai mata da yawa a ciki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai nakira muyo soyayya hafeez kazo
– Nayi rawata har najuya ban ganka ba
– Ko wataran ake zan barka karkai zato
– Ban ra’ayi balle naji sautin murya nazo
– Innaji ance hafeez tilas na waiwayo
– Ba makawa yarda ke kauda dukkan zato
– Mun hada kai baki na furta hafeez kazo
– Duka aranmu soyayya tai mamaye

Download Hafeez Audio

No comments:

Post a Comment