Monday, February 12, 2018

[SIYASA] KOTU TA BADA UMURNIN A DAURE CHAIRMAN NA GUSAU L.G.A BISA ZARGIN WULAKANTA AL-QUR'ANI
Innalillahi wainnah ilaihi rajiun Addaur Alummah ta fara aiki

Zargin Kada Alqurani Toilets

Kotu agarin Gusau Jahar Zamfara ta tasa qeyar wadanda ake zargi
da wulaqanta Alqurani a Zamfara zuwa gidan yari. Cikinsu harda
Shugaban Karamar hukumar Gusau wato Ibrahim Tanko Maidokar
# DJ da wani Kansila.
Allah ya qara tona asirin duk wanda keda hannu cikin wannan
mummunan aiki. Wadanda ake Zagir dawannan abu idan Sun aikta
to ayimasu hukunci dai dai dasu daga bisani sutuba Allah ya yafemasu,
idan kuma basuda hannu Allah ya wankesu.
Gasikya mukeso tayi aiki.

DAGA UBAIDULLAH YAHAYA KAURA

No comments:

Post a Comment