Tuesday, February 20, 2018

[AIRTEL] YADDA ZAKU SAYE DATA 1.4GB A NAIRA #500 KACHAL HAR TSAWON SATI DAYA

Na Dade Ina Jin Yadda Mutane Suke Kuka Game Da Layukkan Su Kamar Su Mtn || Airtel || Glo || Etisalat Akan Data Na Matukar Wahala Shiyasa Na Fito Maku Da Wannan Tsari Wanda Tsarin Ya Dade Ana Aiki Dashi Sannan Ba Cheat Bane Normal Tsari Neh Daga Airtel Sannan Komai Zaka Iya Yi Dashi Browsing Da Downloading Sannan Yana Aiki Ga Ko Wane Layi Muddin Na Airtel Bari Dae Kada Na Chika Ku Da Surutu

Abubuwan Da Ake Bukata Don Shiga Wannan Tsari

Sune:-

1- Airtel Sim Card

2-airtel #500 Recharge Card

Su Kenan Abunda Kake Bukata

Daga Nan Sai Ka Danna *312#

Zai Budema Option Kamar Haka Saika Danna 1 Domin Kayi Migration Zuwa Wannan Tsarin Kamar Yadda Kuka Gani A RubucheSannan Sai Ku Sake Danna *312#


Bayan Ya Bude Ma Wannan Page Din Saika Danna 2 Dan Sayen Data Din Kamar Yadda Kuka Gani

Sai Ka Danna 1 Sannan Turawa Watau Send

Shikenan

Insha Allah Zakayi Nasarar Samun Sako Wanda Zai Baka Data Din

1024 Daban Sannan Da Kuma 307 Daban Sannan Da kuma 20 Daban


Ku Mora Lafiya Amma Kada Ku Manta Sati Daya Take Yi Sannan Tayi Expired

A Kira 07067878440 Domin Karin Bayani

By BabsonJanyau1

No comments:

Post a Comment