Wednesday, February 21, 2018

[UCL CHAMPION LEAGUE] SAUKE WASAN CHELSEA VS BARCELONASauke wasan Chelsea Vs Barcelona wadda aka doka a gidan Chelsea wasan ta bugu kuma tayi kyau inda william yayi iya wayin sa haka shima hazard ya buga abunda yake iyawa amma dae william yayi ball sosae dan yasha timba ta dama data hagu sannan yayi nasarar chin daya Sai kum Gefen Barcelona iniesta yayi game kamar yadda ya saba Har yayi taimako ga Dan wasan Barcelona inda ya zura masa kwallo babu bakin chiki har Dan Wasan yayi nasarar chin wasa ta farko ga Chelsea inda wasan ta tashi 1-1

Download Video

No comments:

Post a Comment