Tuesday, February 6, 2018

[LABARAI] MAKARANTAR ZACAS TASHA WUTA A GARIN GUSAU

Inna lillahi wa inna ilaihir Raji'un
Makarantar ZACAS naci da wuta...
Daga-RUFAI UB GUSAU.
Yanzu haka dakin dalibbai na Attahiru Ahmad da clinic naci da wuta.
Muna jajantawa Gwamnatin jihar Zamfara da shuwagabannin
makarantar da dalibbai da al'ummar jihar Zamfara Allah maida alhairiNo comments:

Post a Comment