A yau Jama'ar Nigeria Sun wayi gari suna jin rade radin chewa Tsohon Gwamnan Jahar kano sannan Tsohon Ministan Tsaro na Kaso Wato {Dr Rabiu Musa Kwankwaso} Ya sauya sheka daga Jam'iyar Dake chi Zuwa Jam'iyyar adawa wato Daga (A.P.C) Zuwa (P.D.P) Sai gaya da bakin sa ya karyata yache baiyi Wanka bah da saura. Ko zai yi wanka Zuwa Jam'iyar Adawa ?
Yaya Kuke gani ?
No comments:
Post a Comment