Saturday, February 10, 2018

[KANNYWOOD] YADDA FUSKAR KANWAR MATATA TASHIGA ZUCHIYATA -INJI ALH. KAMILU INUWA- Sharif Kamilu Inuwa ya bayyana yadda kauna da matukar soyayyar
jarumar ta shiga zuciyar sa

- Fuskar jarumar na kama da ta mahaifiyar sa
A kwanan baya dai hakika auren da jarumar nan ta shirin wasan kwaik
wayon nan na Dadin Kowa watau Khadija S. Islam watau Alawiyya ta
yi shi ne ya dauki hankalin jama'a da dama musamman ma dai yadda jar
umar take da matukar farin jini ga al'umma.

To sai dai a wata fira da yayi da majiyar mu, wanda ya aure ta mai sun
a Sharif Kamilu Inuwa ya bayyana yadda kauna da matukar soyayyar j
arumar ta shiga zuciyar sa lokaci daya.

Gusauloaded.Ga dai ta samu cewa da yake bayar da ba'asi, Alhaji Kamal
u ya bayyana cewa sun kai akalla shekaru hudu suna tare da jarumar ka
fin daga bisani ya aure ta a kwanan baya din.

Alhaji Kamalu ya bayyana cewa, yanayin matar ta sa na son addini, ras
hin wasa da sallah da kuma son wasa da kuma raha da jarumar ke da shi
 ne ya sanya yake matukar son ta.

Sannan kuma ya kara da cewa bayan haka kuma fuskar jarumar na ka
ma da ta mahaifiyar sa wanda hakan ne ma yasa suka yi saurin shakuw
a da ita.

No comments:

Post a Comment