Kalli yadda Barcelona ta lallasa Valencia da chi 2-0 kuma duk a gidan Valencia inda Coutinho yachi Goal dinsa na farko a Club din Barcelona kuma ya fara shi ne ga Valencia inda Yachi kwallon da minti Uku bayan Anyi masa chanji ansa shi
Download Video
No comments:
Post a Comment