Monday, August 6, 2018

[NETWORKS] YANDA ZAKA SAMU BONUS NA MTN A KO WANEKALAR LAYIN MTN BATARE DA KASA KO SISIBA

Aslm alaikum my friends yau nazo
maku da hanyar da zaku samu bonus na
mtn wannan hanyace da zaka samu
point sai kacanzashi zuwa credit
dayawa wasu abokaina suna ganin nace
sukawo number su kuma sai suga na
turomasu credit to wannan hanya
anasamun credit amma iya abin da
Allah yacidakai daga naira 10 harxuwa
sama domin samun wannan bonus
kashiga nan

shiga nan domin yin register


Bayan kashiga zata kamar hakasa number ka ta mtn bayan kasa sai
kayi click akan get code anan zasu turama
meseege a layin ka nawasu code sai kadauko
code dindinkasadindinkasakasu a input code
bayan haka sai kayi clickclicks akan login bayan
kayi login a sai kadiba zakaga sun baka point
konawa kasamu bayan haka zakaga


EXCHANGE
POINT TO AIRTIME


sai kayi click idan yabude
zakaga an jeroma natsayin point dakuma idan
kacan shi matsayin nawa yake to idan kaga haka
saikadnsaikadanna a inda kaga daidai abinda
kasamu sai Kara danna yes harxuwa karshe
shaken an zakaga messege na abunda kasamu

No comments:

Post a Comment